ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Dan wasan super eagles da matar sa Juliet sun samu karuwa

Wannan shine na uku da zai samu kuma na farko da zai samu aurensa da Juliet Ejue wanda aka daura cikin shekarar 2017.

Dan wasan wanda tauraron sa ke haskawa ya sanar da wannan abun farin ciki a yammacin ranar alhamis a shafin sa na Instagram.

Ya rubuta "Ina mai sanar daku cewa cikin dan kanakanin lokaci da ya wuce a baya Allah ya albarkace ni da samun karuwar yaro. Kalamai baza su iya bayyana irin farin ciki dake tattare dani ba!

Ya rubuta hakan ne tare wallafa hoton jaririn da suka samu.

ADVERTISEMENT

Wannan shine da na uku da dan wasan super eagles zai samu kuma na farko auren sa da amarya Juliet Ejue.

Dan wasan ya haifi yara biyu Ahmed Musa Junior da Halima Musa auren sa da tsohuwar uwardakin sa Jamila.

Kwallon sa shine na uku a cikin jerin kwallaye da aka ci a gasar kofin duniya na FIFA

Wannan abun farin ciki ya biyo bayan wanda ya samu na zama dan wasa mai kwallo mafi birgewa na 8 a gasar kofin duniya na wannan shekarar.

Kwallon shi na biyu wasan Nijeriya da Iceland a gasar ya fito takarar jerin kwallaye mafi birgewa sai dai amma bata yi nasarar zama na daya ba.

ADVERTISEMENT

Dan wasan kasar Faransa wacce tayi nasarar zama zakarun gasar Benjamin Pavard shine ya lashe kyautar gasar.

Ahmed Musa shine dan wasan mafi kwallo a tarihin yan wasan tawagar Nijeriya a gasar kofin duniya. Ya samu wannan matsayin ne samakon kwallaye biyu da zura a raga a gasar bana wanda ya daga yawan kwallayen shi daga biyu zuwa hudu.

Auren sa da Juliet Ejue

Dan wasan kungiyar Leicester ya auri amaryar shi Juliet cikin shakarar 2017 bayan rabuwar sa da Jamila. Bikin auren su ya samu halarci manyan jarumai a dandalin wasan kwallon kafa da harkar nishadi.

Anyi bikin a garin  mahaifan amaryar sa dake nan Ogoja dake jihar Kuros Riba.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

Top 5 female directors in Nollywood

Top 5 female directors in Nollywood

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 reasons Easter was more fun when we were children

5 reasons Easter was more fun when we were children

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT