Jaruma Rahama Sadau tare Hadiza Blell wanda aka fi sani da Di'ja da Salma Phillip suna tabbatar mana cewa hakika akwai kyawawan mata a Arewa.

Ga yanda suka yi kwalliya kamar su suka hallici kansu.

ku kalli hotunan su dake kan mujallar Thisday style;

Tauraruwa Rahama Sadau tana razanar damu da adon ta.

Ita ma mai makwagoron zinari Di'ja bata da wasa a fannin kwalliya.

Gimbiyoyin Arewa kamar yanda mujallar tayi masu lakani.