Pulse.ng logo
Go

Adon gani Rahama, Di'ja da Salma sun kashe mu da ado

ku kalla yanda suka yi kwalliya har ma suka shiga mujallar thisday style

  • Published: , Refreshed:
Rahama, Di'ja da Salma play

Rahama, Di'ja da Salma

Jaruma Rahama Sadau tare Hadiza Blell wanda aka fi sani da Di'ja da Salma Phillip suna tabbatar mana cewa hakika akwai kyawawan mata a Arewa.

Ga yanda suka yi kwalliya kamar su suka hallici kansu.

ku kalli hotunan su dake kan mujallar Thisday style;

Rahama, Di'ja da Salma play

Rahama, Di'ja da Salma

Tauraruwa Rahama Sadau tana razanar damu da adon ta.

Rahama Sadau play

Rahama Sadau

Ita ma mai makwagoron zinari Di'ja bata da wasa a fannin kwalliya.

mawakiya Di'ja play

mawakiya Di'ja

Gimbiyoyin Arewa play

Gimbiyoyin Arewa

Gimbiyoyin Arewa kamar yanda mujallar tayi masu lakani.

Do you ever witness news or have a story that should be featured on Pulse Nigeria?
Submit your stories, pictures and videos to us now via WhatsApp: +2349055172167, Social Media @pulsenigeria247: #PulseEyewitness & DM or Email: eyewitness@pulse.ng. More information here.

X
Advertisement