ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Adam Zango zai tafi kasar turai yin wasa

Masarautar hausawan turai dake kasar Faransa sun gayyaci fitaccen jarumi fim kuma mawaki kasar dake nahiyar turai.

Duba da irin sabbin wakoki da ya fitar kwanan nan, sanin jama'a ne cewa jarumin yana daya daga cikin mawaka dake cin karan su ba babbaka a halin game da yadda ya samu karbuwa.

Masarautar hausawan turai dake kasar Faransa sun gayyaci fitaccen jarumi fim kuma mawaki kasar dake nahiyar turai. domin yin wasa na murnar karamar sallah.

An tura masa katin gayyata ta musamman domin ya garzaya ya nuna bajintarsa bisa basirar da yake dashi a harkar nishadi.

Jarumin mai tauraro ya sanar da wannan labari tare da wallafa hoton takardar gayyatar da aka tura mashi a shafin sa na Instagram.

ADVERTISEMENT

Jarumi mai nuna farin ciki bisa wanan gaggarumin damar da ya samu inda ya rubuta "Allah ya kara ara mana lokaci.

Gabanin takardar gayyatar da aka tura masa cikin harshen hausa, jagoran kamfanin White house Family ya rubuta "Komai lokaci ne" wanda shima jarumi Bello Muhammed Bello ya gasgata maganar sa tare da yi masa fatan alheri.

Sai dai bamu da tabbatacciyar masani game da ko shine mawaki na farko daga cikin fitattun mawakan arewa da zai yi wasa a kasar turai, amma wannan alama ce bisa karbuwar da mawakan hausa suka samu a sauran kasashe bisa gudunmawar da suke badawa wajen nishdantarwa.

Enhance Your Pulse News Experience!

Get rewards worth up to $20 when selected to participate in our exclusive focus group. Your input will help us to make informed decisions that align with your needs and preferences.

I've got feedback!

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT