Alummar  Funkua dake jihar Katsina sun gan wani abun alajabi inda wata tunkiya ta haifi wani hallita da baa iya tantance ko dabba ce.

Abun al'ajabin ya faru ne a unguwar Gangaren tasaulawa dake karamar hukumar Funtua.

Kamar yadda wani ma'abocin dandalin Facebook ya wallafa a shafin sa tunkiyar ta haifi wannan halitar mai kama da mutum sabanin yadda mai dabbar ke tsammani.

[No available link text]

Ba'a iya tantance ainihin sigar halittar da dabbar da haifar.