ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Shekau yana shigar mata domin boye kama- inji rundunar sojjin

A wata sanarwa da kakakin sojjinni jeriya birgediya janar Sani Usman ya fitar ranar talata 13 ga wata 2018, rundunar sojjin sakamakon hare-hare da dakarun Operation DEEP PUNCH ta samu nasarar dakile ayyukan boko haram

Kakakin ya sanar cewa sun samu wannan kwakkawarar labarin daga wasu yan ta'adar da suka kama sanadiyar harin da suka kai ma kungiyar a dajin sambisa kwanan baya.

Sojjin sunyi kira ga sauran yan kungiyar da suyi gaggawa su mika wuya ga jami'an tsaro domin shugaban dake jagorantar su "dakiki" ne.

Sakon Shekau na faifan bidiyo

ADVERTISEMENT

Wannan sakamakon ya fito kwana kadan bayan Jagoran kungiyar Abubakar shekau ya bayyanar a cikin faifan bidiyo wanda aka fitar ranar talata 6 ga watan febreru cewa rundunar sojojin kasa sunyi karya inda suke cewa sun samu nasarar fatattake su.

A cewar shi, yanzu ma suka fara kuma duk wanda ke tunanin cewa an halaka su, ya sani cewa idan har ya sa kafar shi a dajin sambisa sunan shi zai koma gawa.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

Top 5 female directors in Nollywood

Top 5 female directors in Nollywood

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 reasons Easter was more fun when we were children

5 reasons Easter was more fun when we were children

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

Here are common things people rarely dream about

Here are common things people rarely dream about

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT