Pulse logo
Pulse Region

An tsawaita matsayin shugaban jam'iyar APC

Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ya sanar cewa karin tsawon lokacin da shugaban ya samu zai fara aiki ne tun daga ranar 30 gawatan Yuni na bana.

Wanan matakin ya biyo bayan shi Oyegun ya fuskanci barazana daga jigon jam'iyar Bola Tinubu wanda yake zargin shugaban da kawo masa cikas bisa kwamitin da shugaban kasa ya kafa kuma ya nada shi a matsayin jagora.

Shi dai shugaban jam'iyar ya mayar masa da martani inda ya sanar masa da cewa zai cigaba da goyon bayan shi bisa aikin da shugaban kasa ya ashi yayi.

Subscribe to receive daily news updates.

Next Article