ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Kakakin majalisa ya nuna damuwar sa ganin cewa ana kashe kusan $5bn a kan na’urar samad da wutar lantarki

Dogara yace yawan kuɗin yana nuna cewa sashen wutar latarki na kasa na tangarda kuma dole sai an gyara cikin gaggawa

Speaker of the House of Representatives, Yakubu Dogara

Yan majalisar wakilai sun nuna damuwar su akan kididdige da aka fitar mai nuna cewa yan nijeriya na kashe akalla dala biliyan 5 a ko wani shekara a kan na’urar samad da wutar lantarki watau janareta.

Kakakin majalisar Yakubu Dogara yace yawan kudin yana nuna cewa ma’aikatar samad da wutar lantarki na fuskantar ƙalubale kuma dole a gyara cikin gaggawa.

Dogara ya yi wannan bayanin a garin Abuja ranar talata 18 ga watan Yuli yayin bude taron sauraron takarda da kwamitin samad da wuta suka fitar.

Yace majalisar zata yi aiki tare da majalisar dattijai don magance matsalar dake nakasar da ma’aikatar kuma zasu maida hankali akan makamashin sabuntawa.

ADVERTISEMENT

Kakakin ya kara da cewa dole gwamnatin tarayya ta maida hankali zuwa samad da makamashin sabuntawa don magance matsalar da ma’aikatar wuta ke fuskanta.

Tun shekaru da dama yan nijeriya suka dogara da jenerata don samun wutar lantarki kuma shugabanni da dama sunyi alkawarin shawo kan matsalar amma sun gaza.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

Top 5 female directors in Nollywood

Top 5 female directors in Nollywood

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

5 young women who embody Y2K and alte fashion

5 young women who embody Y2K and alte fashion

How March became women's history month

How March became women's history month

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT