ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

‘APC sun yi ƙoƙarin kashe ni so biyar Gwamna ya yi zargi

Kwamishinan ya ƙara cewa, an yi farkon yunƙurin kashe gwamnan bayan hukuncin kotu mai girma.

___6523104___https:______static.pulse.com.gh___webservice___escenic___binary___6523104___2017___4___12___21___Nyesom+Wike

kwamishinan Sadarwa na bayanai na Jihar  Rivers, Dr Austin Tam-George, ya yi zargi cewa, gwamnan jihar, Nyesom Wike, ya tsira kisa sau biyar a watanni goma sha daya.

Tam-George ya bayyana hakan ta hanyar wata sanarwa da ya ba pulse.

Kwamishinan ya bayyana  ƙaryata cewa rayuwar gwamnan ba ya a cikin wani hatsari da 'yan sanda suka yi a kwanakin na a matsayin muguwar hali.

Wike yana cuɗanya kansa a Gudun yaƙi a tsakiya tare da wanda ya gada, Rotimi Amaechi.

ADVERTISEMENT

Zaɓe a jihar, mai arzikin man fetur na jawo tashin hankali da hargitsi.

A cewar Tam-George, "ba asiri bane cewa  gwamnatin APC ta ayyana yaƙi a kan gwamnati da jama'ar jihar Rivers, nan da nan bayan yan adawa suka rasa taƙaddamar dake gaban kotu a babban kotu a 2016.

Kwamishinan ya kara cewa, ƙoƙari na farko su kashe gwamnan an yi nan take bayan Kotun Koli ta yi hukunci wanda ya tabbatar da cewa Wike ya ci zabe.

Tam-George ya ce babban jami'in tsaro na gwamnan da aka cire ba tare da wani bayani ba, da kuma  jami'an 'yan sanda guda shida da aka sallame su a watan Janairu na wannan shekara, sun taka rawa cikin tsayar da yunƙurin kashe Wike.

Kwamishinan ya kara bayyana cewa, bayan  yunƙurin kashe Wike ta kasa, aka yi tayin ba  yan sanda biyu cikin shidan da aka sallama, miliyan dari da hamsin don su kashe gwamnan.

ADVERTISEMENT

Ya ce da yan sandan sun ƙi tayin.

"Muna kiran Interpol da kuma International Labour Organisation(ILO) su yi bincike a kan hujjar da ya sa aka sallame yan sandan nan na 'Yan Sandan Nijeriya, a zargin wai rashin ladabi, Tam- George ya ce.

Kwamishinan ya ƙara da zargin cewa a ɓangare na shirye-shiryen ƙwace Jihar Rivers a zaɓen 2019, gwamnatin APC na tunanin mataki da za su ɗauka game da Wike da wasu manyan shugabani a Jihar Rivers.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT