ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Wata tayi sanadiyar rasuwar mijinta bayan tayi masa karya

Wani dan ƙasar Uganda ya gamu da ajalin sa bayan ya kama matarsa da wani bayan tayi masa karya cewa zata yi tafiya zuwa ƙasar waje

Wani dan kasar Uganda mai suna David Ntige ya fadi kuma nan take ya mutu bayan ya kama matarshi da wani namiji a wani gidan cin abinci dake bayan gari alhali tayi masa karya cewa zata koma ƙasar waje domin kammala karatun ta.

Jaridar Tuko Kenya ta ruwaito cewa Ntige ya kasa juriya da abun daya gani, kuma da ganin cewa matar tana dauke da juna biyu ya fadi nan take kuma kafin a taimake shi zuwa asibiti ya rasu.

An ruwaito cewa Ntige ya auri matarshi cikin watan Afrilu na bana inda aka yi bikin auren su cikin farin ciki da lumana. Kwana biyu bayan auren matar ta sanar mashi cewa zata yi tafiya zuwa ƙasar waje domin ta kammala karatun ta, da jin haka Ntige yayi murna inda yayi ammana da tafiyar.

Alhali bai san cewa tayi masa wayo ne domin ta koma wajen saurayin ta dake wani gari daban har ma ta dauki ciki ma saurayin.

ADVERTISEMENT

Ranar 1 ga watan octoba Ntige ya je wani gidan cin abinci shine yaci karo da matar sa “wanda tafi neman ilimi” tare da wani namiji kuma tana dauke da juna biyu.

Kafin rasuwar shi Ntige ya nemi bayani daga matar inda take fada mai cewa dama ta aure shi ne domin ta samu takardar aure amma bata son sa shiyasa ta koma ga masoyinta bayan an daura auren. Tana zaune tare da sauraayin tun wata shida da ta fita daga gidan Ntige.

Kasancewa baya iya jure abubuwan da ya ji daga gare ta Ntige ya fadi kuma nan take ya rasu, za’ayi jana’izar shi 3 ga watan Octoba a Buyende District nan Uganda.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

Top 5 female directors in Nollywood

Top 5 female directors in Nollywood

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 reasons Easter was more fun when we were children

5 reasons Easter was more fun when we were children

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT