ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Gwamnan jihar kano ya sha da ƙyar harin da ƴan fashi suka kai mai

Yan fashi da makami sun kai ma gwamnan harin kwantan ɓauna amma basu samu nasara ba inda jami’an tsaro na gwamnan suka yi hartabo dasu

Gwamanan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya sha da kyar harin da ƴan fashi suka kai mai a hanyar Abuja zuwa Jos.

A bisa labari da jaridar Guardian ta fitar,  yan fashi sun kai ma gwamnan harin ƙwantan ɓauna amma basu samu nasara ba sanadiyar hartabon da suka yi da jami’an tsaro na tawagar gwamnan.

Rahoto ya nuna cewa anyi ɓarnar wutar bindiga tsakanin yan fashin da jami’an tsaro sama da sa’o’i biyu ranar alhamis 5 ga watan octoba.

Kakakin gwamnan Malam Tanko Yakasai ya tabbatar da harin ga manema labarai.

ADVERTISEMENT

A bayanin wani shaidar gani da ido, da taimakon jami’an tsaro na daga cikin tawagar shi gwamnan ya sha daga harin da yan fashin suka kai.

Enhance Your Pulse News Experience!

Get rewards worth up to $20 when selected to participate in our exclusive focus group. Your input will help us to make informed decisions that align with your needs and preferences.

I've got feedback!

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT