ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Wani dan siyasa da ya fadi zabe ya fashe da kuka (Bidiyo)

Dan siyasan ya nuna bakin cikin sa na rashin nasara a zaben da aka yi jihar Enugu kwanan baya

Wani dan siyasa da ya saya takara a zaben kanann hukumomi da aka gabatar da a jihar Enugu kwanan baya.

A cikin bidiyon dake yawo a duniyar gizo dan takarar kansila wanda ya fito a karkashin jam'iyar APC yana zargin jam'iyar adawa ta PDP da yin magudi.

Yana zargin Ken Nnamani da taimakawa wajen yin magudin inda yake ikirari cewa shine wanda ya lashe zaben amma an wayance mai.

Ma'abotan shafukan kafafen sadarwa sun koka ganin bidiyon, wasu na cewa shi dai wannan dan siyasan yana kuka ne domin kudin da ya zuba wajen fitowar shi takara.

Enhance Your Pulse News Experience!

Get rewards worth up to $20 when selected to participate in our exclusive focus group. Your input will help us to make informed decisions that align with your needs and preferences.

I've got feedback!

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT