Yan fashin suna da hannu game da sace-sace dake faruwa a yankunan Rijani da Chukun na jihar
Kamar yadda kakakin rundunar sojoji na kasa birgediya janar Texas Chukwu ya sanar a wata takarda da ya fitar, yan fashin suna da hannu game da sace-sace dake faruwa a yankunan Rijani da Chukun na jihar.
Kakakin ya kara yin kira ga jama'a da su cigaba da taimakawa jami'an tsaro da labarai da zai taimaka wajen dakile tarzoma da yan bata gari keyi.