ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Shugaba Buhari ya amince a siyo makamai da $1bn

Shugaban ya amince da wannan kuddirin samad da makamai domin magance ta'addanci a fadin kasar

Shugaban ya amin da siyan makaman yayin da ya gana da kusoshin hukumomin tsaro na kasa a fadar sa ranar laraba 4 ta watan Afrilu.

Ministan tsaro Mansur Dan-Ali ya tabbatar da lamarin yayin da ya gana da maneman labarai bayan ganawar su da shugaban.

Ministan yace sun tattauna da shugaba Buhari kan matsalolin tsaro da kuma hanyar inganta ta a kasar.

Yace an kaddamar da wata dakarun sojoji  a jihar Sokoto haka zalika za'a kuma samad da birged a jihar Katsina da Zamfara domin dakile matsalolin tsaro da jihohin ke fuskanta.

ADVERTISEMENT

Manyan jami'o'i da suka halarci taron sun hada da shugaban jami'an tsaro na kasa Janar Abayomi Gabriel Olonisakin da shugaban sojojin kasa Leftana janarLeftanaTukur Buratai da shugaban sojojin ruwa Admiral Ibik–Eke Ibns da shugaban sojojin sama Air Marshal Sadique Abubakar har da sufeton yan sanda Ibrahim Idris.

Enhance Your Pulse News Experience!

Get rewards worth up to $20 when selected to participate in our exclusive focus group. Your input will help us to make informed decisions that align with your needs and preferences.

I've got feedback!

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT