ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Saurayi ya rataya kansa bayan budurwarshi ta maye gurbin sa da wani

Matashin ya dauki matakin ne bayan wata wasika da budurwar da tura masa inda ta sanar masa cewa ta samu wani wanda zai maye gurbin sa

Matashin ya dauki matakin ne bayan wata wasika da budurwar da tura masa inda ta sanar masa cewa ta samu wani wanda zai maye gurbin sa.

A cikin wasikar budurwa ta sanar masa cewa ta samu wani sabon saurayi wanda zai biya bukatunta.

Ta kuma sanar masa cewa sabon saurayin nata zai ringa bata kudin karyawa da kuka kudin aljuhu domin biyan wasu kananan bukatun ta.

Sai wannan lamarin bai yi ma saurayin dadi, ta raunata zuciyar sa kuma ya dauki matakin kashe kansa domin huce takaici da rashin cigaban soyayar tasu.

Enhance Your Pulse News Experience!

Get rewards worth up to $20 when selected to participate in our exclusive focus group. Your input will help us to make informed decisions that align with your needs and preferences.

I've got feedback!

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT