ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Ka yi kallon ƙaramin wasan kwaikwayo na Boko Haram.

Wannan ƙaramin film mai suna "Sambisa" ya haskaká kuyatar sata na ʼyan Mata daga garin Chibok, cikin Jihar Borno(Arewa) a shekara 2014.

‘Yan Najeriya masu zanga-zanga na BringBackOurGirls

An bayyana cewa wannan ƙaramin fim shi ne labari na farko wanda ya shafi Boko Haram. Sun aiwatar da wannan akan wasa mai suna "Into the Sambisa", waton Cikin Sambisa. Aguh shi ne marubucin wannan wasa wanda yake haskaka kuyatar na ʼyan mata na makaranta na Chibok wanda aka sata daga Jihar Borno , Arewa, cikin shekara na 2014.

Masu wasa cikin wannan ƙaramin kwaikwaiyo su ne Shardiah Ssagala, Ejiro Okorodudu, Josh Okusanya, Tomi Sunmonu, Uche Aguh da sauransu.

An rubuta kwatancin wanna fim haka: "Sojojin Boko Haram sun yi gudun hijira zuwa gandun daji na Sambisa tare da ʼyan Mata ɗari biyu da sabaʼin da shida. Wasun daga waɗanan ʼyan mata sun tsere, amma wasu suna bauta har yanzu. Bayan shekara biyu sun wuce, ba mu gane  inda wasu daga ʼyan matan suke. Ko da mutanen duniya sun manta da waɗanan ʼyan mata, za mu cigabá da tunawa da su."

A cikin dare na ranar goma-sha-hudu ga watan Afrilu-shekara 2014, an sace wasu ʼyan makaranta(mata) na Babban Makarantan Gwamnati na garin Chibok a jihar Bornu,Najeriya.

ADVERTISEMENT

ʼYan taʼadda masu suna Boko haram sun yi ɗaʼawah na sace ʼyan matan da sun ɓacce.

Ga Sauran wasa na Nollywood wanda ya shafi Boko haram "No Good Turn". Udoka Oyeka shi ne darektan wansa, tare da Nobert Young da kuma Waje Iruobe.

A ranar goma-sha-takwas na watan Disamba ga shekara na 2014, an ƙâga wasa mai suna "The Chibok Girls: Our story"(fasara: ʼYan matan Chibok: Labarin mu).

Wannan wasan kwaikwaiyo, ya shafi labari na ʼyan mata fiye da ɗari biyu wanda aka sace daga wani Babban makaranta na Chibok.

Wasan ya nuna abubuwan da suka faru kafin a sace ʼyan matan, da abubuwan da suka faru lokacin da kuma bayan an sace su.

Enhance Your Pulse News Experience!

Get rewards worth up to $20 when selected to participate in our exclusive focus group. Your input will help us to make informed decisions that align with your needs and preferences.

I've got feedback!

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT