ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Mace ta farko mai karancin shekaru data am shi kujerar mataimakin gwamnan CBN

Ranar alhamis 22 ga watan Maris majalisar dattawa ta amince da matsayin ta tare wasu sabbin jami'o'i na bankin su uku

Ranar alhamis 22 ga watan Maris majalisar dattawa ta amince da matsayin ta tare wasu sabbin jami'o'i na bankin su uku.

A cikin watan octoba na 2017 shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tura sunan ta farfajeniyar majalisar tarayya domin amincewa kan nada ta mataimakin gwamnan bankin bayan tsohuwar mai rike da mukamin Serah Alade tayi murabus.

Aisha Ahmad mai shekaru 42 a duniya ta kware a fannin  ilimin kudi kana sama da shekarar 20 take aiki a fanin.

Tayi aiki tare da Zenith bank da Diamond, Stanbic IBTC da New york mellon na kasa ingila da Synesix Financial Limited.

ADVERTISEMENT

Aisha Ahmad Tana da yara biyu tare da mijinta birgediya janar Abdallah Ahmad mai ritaya.

Enhance Your Pulse News Experience!

Get rewards worth up to $20 when selected to participate in our exclusive focus group. Your input will help us to make informed decisions that align with your needs and preferences.

I've got feedback!

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT