Rikicin Jos Sakamakon riƙicin da ya barke tsakanin hausawa da yan ƙabilar ibo

Gwamnatin jihar Filato ta kafa dokar hana fita

  • Published:
sakamakon rikicin da ya barke sakanin hausawa da yan ibo a Jos play

sakamakon rikicin da ya barke sakanin hausawa da yan ibo a Jos

24/7 Live - Subscribe to the Pulse Newsletter!

Riƙicin da ya barke tsakanin yan ƙabilar ibo da hausawa a garin Jos yayi sanadiyar asarar dukiyoyi da dama tare da raunata wasu.

Wani shaidar ganin ido yana cewa ta hanyar waya  “ da kyar na kubuta, yanzu haka ban san inda iyaye na suke.

Mutane da dama sun ji rauni, ku fada wa yan sanda su zo su taimaka mana.”

Rikicin ya barke bayan gabatowar sojojin gidan shugaban yan faffutikar kafa kasar biyafara Nnamdi Kanu.

Sakamako riƙicin da ya barke tsakanin hausawa da yan kabilar Ibo mazaunin jihar Filato yasa gwamnatin jihar ta kafa dokar hana walwala.

Riƙicin yayi sanadiyar asarar dukiyoyi kimanin miliyoyi mai yawa.

Do you ever witness news or have a story that should be featured on Pulse Nigeria?
Submit your stories, pictures and videos to us now via WhatsApp: +2349055172167, Social Media @pulsenigeria247: #PulseEyewitness & DM or Email: eyewitness@pulse.ng. More information here.