ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Ra'ayin jama'a game da wasikar da Obasanjo ya tura ma shugaban kasa kan gwamnatin sa(bidiyo)

Ga tsokacin da jama'a suka yi game da wasikar da tsohon shugaban kasa Cif Obasanjo ya fitar

Game da wannan wasikar da ya fitar, Pulse tayi yawo inda muka nemi ra'ayin jama'a game da wannan wasikar da cif Obasanjo ya fitar.

Ga tsokacin da jama'a suka yi nan kasa;

A cikin wasikar dai Obasanjo ya bukaci shugaban da ya sauke bayanin zarcewa a kan  karagar mulkin kasa.

Mai wasikar ta kunsa?

ADVERTISEMENT

Obasanjo ya bayyana wurare da gwamnatin Buhari ta gagara samun nasara musamman a bangaren kasuwanci.

Yace shugaban yayi aiki ne kasa da yadda jama'a suka yi tsammani bisa ga haka ya dakatar da anniyar sa na zarcewa a zaben 2019.

Tsohon shugaban kasa wanda yayi mulki tsakani 1999 zuwa 2007 yayi kira ga shugaba Buhari da ya zamanto mai bayar da taimako a shugabancin kasar nan gaba domin yin haka zai fi muhimmanci a kasar dama sauran kasashen duniya.

Bugu da kari Obasanjo ya soki shugaban bisa ga akidar nuna fifiko a gwamnatin sa tare da irin dabi'ar rikon-sakai- na ksashi na shugaban ke nuna ga muhimman abubuwa dake wakana a kasar.

Haduwar su bayan fitar da wasikar

ADVERTISEMENT

Haduwar su a taron majalisar kasashen afirkaAdis Ababa bayan wannan wasikar da ya fitar, an gan inda kusoshin siyasar Nijeriya ke wasa da dariya tare da tsohon shugaban kasa Abdulsalam Abubakar.

Bayan haduwar su, cif Obasanjo ya sanar da dalilin da ya sanya ya fitar da wannan wasikar ga shugaba Buhari.

Tsohon shugaban kasa yace yayi hakan ne don amfanin shi Buhari da ma yan kasa baki daya.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

Top 5 female directors in Nollywood

Top 5 female directors in Nollywood

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 reasons Easter was more fun when we were children

5 reasons Easter was more fun when we were children

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT