ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Dalilin da ya sanya na soki gwamnatin Buhari - Obasanjo

Ya sanar da haka ga manema labarai a garin Abeokuta bayan kaddamar da sabuwar kungiyarsa mai rajin ceto Nijeriya daga halin da take ciki

Tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya bayyana dalilin da ya sanya ya caccaki gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari a wasikar da ya fitar kwanan baya.

Game da wasikar wanda Obasanjo ya shawarci shugaba Buhari da ya jingine batun zarcewa a karagar mulki, tsohon shugaban kasa yace yayi hakan ne don amfanin shi Buhari da ma yan kasa baki daya.

Ya sanar da haka ga manema labarai a garin Abeokuta bayan kaddamar da sabuwar kungiyarsa mai rajin ceto Nijeriya daga halin da take ciki mai take "Movement for the coalition of Nigeria" jihar Ogun.

ADVERTISEMENT

A bikin kaddamar da kungiyar sa wanda ya samu halartar tsohon gwamnan jihar cross rivers Donald Duke da tsohon gwamnan jihar Osun Olagunsoye Oyinlola, Cif Obasanjo ya bayyana cewa ya gaisa da shugaban kasa a taron majalisar kasashen Afrika a garin Addis Ababa bisa tarbiyan da yake dashi irin na al'adar yarbawa kuma yayi hakan ne ba tare da da la'akari da wasikar da ya tura ma shugaban ba.

Shi dai tsohon shugaban kasa yace shi dai ya bayyana ra'ayin sa ne game da gwamnati ba don wata manufa ba illa kishin kasa da yake da ita a zuciyar shi.

Game da sabon kungirya sa wanda aka yi ma rejista, Obasanjo ya dau alkawarin barin ta idan har ta samu karbuwa ta zama jam'iyar siyasa.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

Top 5 female directors in Nollywood

Top 5 female directors in Nollywood

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 reasons Easter was more fun when we were children

5 reasons Easter was more fun when we were children

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

Here are common things people rarely dream about

Here are common things people rarely dream about

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT