ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

An kama matashi dan shekara 20 mai yaudarar jama'a da sunan sarkin Kano a  Instagram

Matashin mai shekaru 20 ya shiga hannu ne bisa laifin yaudarar mutane wai shine sarkin kano mai martaba Muhammad Sanusi na biyu a dandalin Instagram.

Matashin mai shekaru 20 ya shiga hannu ne bisa laifin yaudarar mutane da sunan  sarkin kano mai martaba Muhammad Sanusi na biyu a dandalin Instagram.

Shafin wanda matashin ya kirkira ta samu alamar tabbatarwa daga kamfani kuma da wannan alamar yake jawo jama'a zuwa shafin domin mafi yawanci ana sa ran cewa tabbas Sarkin ne.

Yan sanda sun kama shi bayan watannin da neman shi kuma kamar yadda suka sanar ana gudanar da bincike kan ayyukan da aiwatar ta hanyar shafin. Sun kara da cewa matashin yana bada haddin kai wajen bada bayanai kan binciken da suke kan laifin.

Tun kwanakin baya dai shi Mai martabar sarkin kano ya sanar cewa baya kawance a shafukan sada zumunta don haka jama'a su kiyaye.

Enhance Your Pulse News Experience!

Get rewards worth up to $20 when selected to participate in our exclusive focus group. Your input will help us to make informed decisions that align with your needs and preferences.

I've got feedback!

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT