Pulse.ng logo
Go

Matashi mawakin hausa hip hop ya rasu

mawakin ya rasu yana da shekaru 12 a duniya

  • Published:
matashin ya rasu yana da shekara 12 a duniya play

matashin ya rasu yana da shekara 12 a duniya

24/7 Live - Subscribe to the Pulse Newsletter!

Shahararren matashi mawaki mai wakar hausa hip hop Ameer Isah Hassan wadda aka fi sani da Lil Ameer ya rasu jiya 14 ga watan Satumba a jihar Kano.

Za a yi jana'izar sa yau Juma'a a layin masallacin Tarauni dake birnin Kano.

Marigayi mawakin hausa hip hop play

Marigayi mawakin hausa hip hop

 

Shahararren mawaka da yan wasan kwaikwayo sun jajintawa iyalen matashin inda wasu da dama sun daora hoton marigayin tare da addu'o' a shaffukar su na instagram.

daga shafin Ali nuhu play

daga shafin Ali nuhu

 

Adam Zango ya rubuta "rest in peace brother, Allah yasa aljannace makomar ka..... kai duniya ba abakin komai take ba wallahi" shafin sa na instagram.

Adam zango da lil Ameer play

Adam zango da lil Ameer

 

Lil Ameer ya rasu yana da shekaru 12 a duniya kuma dan 2 a makarantar sekandare.

 

Do you ever witness news or have a story that should be featured on Pulse Nigeria?
Submit your stories, pictures and videos to us now via WhatsApp: +2349055172167, Social Media @pulsenigeria247: #PulseEyewitness & DM or Email: eyewitness@pulse.ng. More information here.