ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Jami'ar dake kasar Uganda ta karrama tsohon gwamnan jihar Sokoto

A bisa sanarwar kakakin, shugaban jami'ar Dr Ahmad Ssengendo ya nuna godiyan sa ga tsohon gwamnan da ma wasu masu ruwa da tsaki yayin bikin yaye dalibai na makarantar.

kakakin dan majalisar Malam Bashir Mani ya sanar da haka ga manema labarai ranar lahadi 11 ga wata a nan jihar Sokoto.

A bisa sanarwar kakakin, shugaban jami'ar Dr Ahmad Ssengendo ya nuna godiyan sa ga tsohon gwamnan da ma wasu masu ruwa da tsaki yayin bikin yaye dalibai na makarantar.

Shugaban yace makarantar da samu nasarar a bangarori da dama bisa gudunmawar da taimakon da manyan jami'an na kasashen daban daban ke bada.

Sanata Aliyu Wamaka wanda shine shugaba kwamitin dake kula da harkar ilimin firamare da sakandare ya nuna farin cikin sa tare da yi ma makarantar godiya bisa karramci da ta nuna masa.

ADVERTISEMENT

Dan majalisar yayi alkawarin cigaba da bada gudunmawa wajen tabbatar da  ilimi ga matasa da mata da sauran mutane mara galihu.

A cewar shi ilimi shine ginshikin samad da cigaba a ko wani kasar duniya.

Enhance Your Pulse News Experience!

Get rewards worth up to $20 when selected to participate in our exclusive focus group. Your input will help us to make informed decisions that align with your needs and preferences.

I've got feedback!

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT