ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Yan majalisar dokoki sunyi tsokaci game da kasafin kudi da shugaba Buhari ya gabatar

Sanata Adamu Abdullahi yace akwai walakin goro a miya dangane da kasafin kuma za'a samu nasara idan an bi hanyar da ya kamata

Wasu daga cikin yan majalisar dokoki sunyi tsokaci game da kasafin kudin shekara 2018 da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gabatar a zauren ranar talata.

Wasu daga cikin su sun jinjina wa shugaban yayin da wasu kuma yi akasarin haka.

Hirar sa da kamfani dake dilancin labarai ta NAN, sanata Abdullahi Adamu yace akwai walakin goro a miya dangane da kasafin kuma za'a samu nasara idan bi hanyar da ya kamata.

ADVERTISEMENT

Hakazalika shima sanata Ovie Omo-Agege (APC daga jihar Delta) ya jinjiwa shugaban kasa tare da yin ikirari na cewa ya shirya bunkasa ayyuka a kasar har zuwa lokacin da shugabancin shi zai kare.

Dan majalisan ya yabawa shugaban game da kasafin kudin tare da yin la'akari ga kudin da aka ware ga ma'aikatar bunkasa yankin neja delta ta NDDC.

Omo-agege yace shugaba Buhari ya sauke nauyin dake kansa da doka ta kafa yanzu nauyin ya koma ga yan majalisa.

Shi kuma sanata Peter Nwaboshi (PDP daga jihar Delta) ya jinjinawa shugaban dangane da jajircewan sa da yawan lokaci ya dauka wajen yin jawabi amma yayi korafi game da jawabin domin ya sa rai cewa shugaban zai dogara da irin nasarori da aka samu a yankin neja delta.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

Top 5 female directors in Nollywood

Top 5 female directors in Nollywood

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 reasons Easter was more fun when we were children

5 reasons Easter was more fun when we were children

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT