ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Kalli kyaututuka da sarkin Hadejia ya baiwa shugaba Buhari(hotuna)

Shugaban ya kai ziyarar kwana biyu jihar Jigawa ranar litinin 14 ga watan mayu domin kaddamar da wasu ayyuka da jihar ta aiwatar.

Bayan aikin kaddamar da cibiyar ruwa da gwamnatin jihar ta gina a garin, shugaban ya kai ziyara fadar mai martaba sarkin hadejia, Adamu Abubakar Maje.

Cikin kyaututuka da sarkin ya baiwa shugaban akwai, doki da danyen kifi da gasasshe da cin-cin.

An samu wannan, daga cikin hotunan da hadimin shugaban ya wallafa a shafin sa na kafar sada zumunta ta Instagram.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT