ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

An tsawaita matsayin shugaban jam'iyar APC

shugaban ya samu karin lokacin na cigaba jagorantar jam'iyar a taron da jiga-jigan jam'iyar suka yi ranar talata 27 ga wata.

Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ya sanar cewa karin tsawon lokacin da shugaban ya samu zai fara aiki ne tun daga ranar 30 gawatan Yuni na bana.

Wanan matakin ya biyo bayan shi Oyegun ya fuskanci barazana daga jigon jam'iyar Bola Tinubu wanda yake zargin shugaban da kawo masa cikas bisa kwamitin da shugaban kasa ya kafa kuma ya nada shi a matsayin jagora.

Shi dai shugaban jam'iyar ya mayar masa da martani inda ya sanar masa da cewa zai cigaba da goyon bayan shi bisa aikin da shugaban kasa ya ashi yayi.

Enhance Your Pulse News Experience!

Get rewards worth up to $20 when selected to participate in our exclusive focus group. Your input will help us to make informed decisions that align with your needs and preferences.

I've got feedback!

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT