ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Án kama wasu sojoji masu sayar ma ʼƴan taʼádda bindiga

Án kama sojojin Najeriya biyu masu samar da makamai zuwa ga ʼƴan taʼádda.

Bindigogin da aka karɓa

Owoseni ya ce idan sun samu yin amfani da waɗanan makamai, da án samu balaʼi na ƙwaran da gaske. Da yake nuna ma ʼƴan jarida makamai, ya ce:

“Bayan an gane makamai,ʼƴan sanda sun kama maʼaikatan soja mai suna Longinus Madu, wanda yake taré dá barikin manyán bindigogi mai Lamba 353.”

“Mun samu sanarwa mai sahihanci, sai ʼƴan sanda masu aiki da masu kamun ʼƴan fashi da makamai, sun kutsa Babban tini na shida wanda yake Festac.

ADVERTISEMENT

"Sun dawo da Bindigogin AK 47 guda biyu, harsashin AK 47 guda ashirin da huɗu, da kuma ƙaramin bindiga da harsashi guda.

"Bugu da ƙári, sún cimma harsashi mai ƙarfin 7.62mm ɗari tara da hamsin da ɗaya, harsashin mai ƙarfin 7.65mm ɗari da goma, abin rufe fuska, lambobin motoci da kuma layyoyi.”

“Hukuma tana koƙarin gáne yanda waɗanan makámai da tárin harsasai sun shiga hánnun mutanen, da kuma duka wanda yake cikin haɗin kai da su. Za mu hunkuta su.”

“Wannan shi ne misali mai nuna shaʼawan haɗin kai tsakánin alʼummah da ʼƴan doka. Án samu amintacce dangantaka tsakánin álʼummah da Hukumar Tsaro, wannan shi ya kawo sanarwan da ya taimake mu ga samun waɗanan mutane.”

“Idan bamu samu saʼá ga kámun waɗanan mugun mutane, da sun kawo balaʼi da makamai”.

ADVERTISEMENT

Akwai wani labari irin wannan. ʼƳan sanda sun gane wurin da aka ɓoye makamai masu yawa a unguwar Festac cikin Jihar Lagos.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT