ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Jami'an SARS sun cika hannu da dan majalisa

Lamarin ya faru bayan sanarwa da Dino Melaye yayi na mika wuya domin bada amsar tambayoyi kan zargin da ake masa

Bisa labari da majiya suka shaida mana, SARS tayi awon gaba da dan majalisar cikin karfin iko zuwa ofishin su dake nan kusa da tsohon ofishin babban bankin Nijeriya dake nan Abuja, inda za'a tsare shi domin amsa tambayoyin zargin da ake masa.

Lamarin ya faru ne bayan sanarwa da Dino Melaye yayi na mika wuya domin bada amsar tambayoyi kan zargin da ake masa.

Tun cikin watan Maris rundunar yan sanda suka kaddamar dashi a matsayin wanda take nema ruwa a jallo bayan tsammaci da suka tura mai na zuwa ofishin su wajen bada amsar tambayoyin zargin da wasu yan tawaye da makami suka yi masa.

Yan tawayen, Kabiru Saidu da Nuhu Salihu sun bada amasa cewa dan majalisar ya daukin nauyin su wajen hadasa rikici a jihar Kogi yayin da zaben 2019 ke yunkurowa.

ADVERTISEMENT

Sunyi wannan shaidar ne yayin da jami'an tsaro suka kama su a garin Ogojueje na karamar hukumar Dakina na jihar.

Sai dai sanatan ya ki amincewa da amsa gayyatar da aka yi masa, ya nisantar da kanshi ga zargin da ake masa. A cewar shi yan sanda da gwamnatin jihar Kogi sun hada kai wajen ci masa fuska.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

Top 5 female directors in Nollywood

Top 5 female directors in Nollywood

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 reasons Easter was more fun when we were children

5 reasons Easter was more fun when we were children

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT