ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Dino Melaye yana shagalin sa a kasar Rasha

Dan majalisar ya daura hotuna a shufukar sa na yanar gizo

Lalle dan majalisar dattawa Dino Melaye yana shagalin sa a ƙasar Rasha.

Sanatan tare da shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki da wasu sanatoci sun ziyarci ƙasar Rasha domin halartar taron yan majalisu na duniya.

A cikin hotunan da ke yawo a duniyar gizo za'a gan inda sanata Melaye daukan hotuna a ƙasar a wurare daban-daban har ma da wuraren tarihi.

Melaye wanda a ke fama tarzomar kiranye daga mazabar shi ya gana da wasu dalibai da yan Nijeriya dake zama a ƙasar.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT