ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Ga mátáki guda huɗu wanda zai taimaká kowa zaman dûniyà

Ƴin balaga yá dangantá da mòtsín zuciya, ƙalubalê, da kumá ábúbúwán da ka gani a zaman ka cìkìn duniya. Bá yá da allâƙà da shekarun ka.

Ga mátáki guda huɗu wanda zai taimaká kowa zaman dûniyà

Hìdimómì huɗu masu amfani ga rayuwar kowane mutum.

1.Yín Tsáwá.

Íyayén mu suna ba da shawara céwa tsáwá dà baƙin ciki ba ya da kyau . Wannan gaskiya ne domin zaman duniya ya na da matsalolin sa. Ƴa kamáta ka iya daidatawa da duniya. Damuwa ba ya canza komai.

2. Ka zama shirye.

ADVERTISEMENT

Kár kà bári dúk dámáʼn da ká sâmu na cîgaba yá kucce maka. Ìdán maccé mai kyau tá zakka inda kákè, kà táshi ka yi magana ko hirá da ita. Macce mai ƙaunár ka ba zá ta damú sossai da sutúra.

3. Lafiyaʼn jiki.

Láfiyaʼn jiki yana da amfani. Idán kana mótsà jiki, kwákwálwan ka zai riƙa bayani sossai. Ka mayar da hankali ga aikin da kake yi kuma ka kiyaye da lafiyan jikin ka.

4. Shiga Jírìʼn ganò da Tùnaní.

Dúníya yánà tafiyá da sauri sossai. Kowá yana ba da ûmarni ka yi wani abu. Ámmá kà shiga tunani gamé da abu kâfiʼn ka ƴadda ka yi.

Enhance Your Pulse News Experience!

Get rewards worth up to $20 when selected to participate in our exclusive focus group. Your input will help us to make informed decisions that align with your needs and preferences.

I've got feedback!

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT