ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Hanyoyí goma-sha-ɗaya masu tabbas na samun yarda na ʼƳan Mata

Soƴƴaya da ƙauna mai rashin ƴadda haɗari ne. Za ya koɗe kuma ya kasancé aikiʼn banza.

Hanyoyí goma-sha-ɗaya masu tabbas na samun yarda na ʼƳan Mata

Halayé kamar na kyakyauwaʼn fuska, jiki, Tsayi, da kuma na sutura, sun zama na banza ga maccé idan babu zance na ƴadda da maganar namiji. Wannan magana ya shafe abin da namiji ya aikatau. Saboda haka, mún sheidá cewá Ƴadda tsakanin ʼyan mata da ʼyan maza yana da darraja ga zama na mutunci da soƴƴaya.

Idan ka kulá da tsari na Allah, za ka lurá da cewa mata su na dauƙar magana na Ƴadda da muhimmanci sossai. Wannan ya zama haka domin mata na da ƴadda. Saboda wannan bayani, ga mataki na samun ƴarda na Ƴan mata ɗari bisa ɗari.

Kar ka ji Tsoro na tona Alʼamari ko abu mai mararʼ kyau wanda ka yi.

ADVERTISEMENT

Tambaya shi ne; ta wani hanyá né maccè za ta sami tuhuma idan duk bayani game da alʼamariʼn ka masu kyau ne?

Ka tabatar da cêwa kai me maganar gaskiyane.

Ka tabbata cewa ka ɗ auru da duka abin da ka faɗa. Ka baƴƴana abin da ka ke nufi, kuma ka nuna abin da ka fadáa. Wannan shi za ya kawo yadda.

Kar ka yi magana wanda ba ya da kyau game da abokaninʼka.

Ina maccé ta Ƴadda da kai da yankaʼn ka?

ADVERTISEMENT

Ka dená kare kaʼn ka dagalaifi .

Idán macce ta gudunar da laifi kamar irin halin da kana da shi, ko idán maccé ta nemi gaskiyá daga tambaya. Ka fáɗi gaskiya domin ka rage shakka. Idan ka yi haka a cikin natsúwá komai za ya daidata, kuma tambayoyi da rashin yarda za ya ragè. Nemaʼ n kari daga bayani za ya kawo shakka.

Ajiya na tsoffafin aboki.

Idan duk abokaniʼn ka waɗanda ka samu ne daga baya, maccè ba za ta yi sauriʼn shiga soƴƴaya da kai. Ga tunaniʼn mata mai yawaʼn canzá abikai ba ya da tabbas.

Daukaʼn Abokai da muhummanci.

ADVERTISEMENT

Idan abokiʼn ka ya shiga cokin mumunár hali, ya na buƙataʼn taimako, ka tashi ka taimaka. Wannan shi ne sheida cewa ka na da mutunci. Idan kai ba mai taimako ba ne, sobada zaman ka da macce, wannan shi ne sheidawa na rashiʼn za mai tausayi.

Ka iya rufiʼn asiri.

Idanka ka na kare mutunciʼn mutane ta hanyarʼ rufiʼn asiri, ʼyan mata za su yadda da kai. Wannan shi ne alamaʼr cewa ka na da mutunci, kuma ʼyan mata za samú kwance na hankali na cwa za ka yi ajjiyaʼn asiri.

Ka ba da dama na dubiʼn wayaʼn ka.

Ka rabu da ɓoye-boye na wayaʼn ka. Idan kai mai rufe waya da lamba ne, ʼyan mata ba za su yadda da kai ba. Wannan ya nuna cewa ba ka da gaskiya. Amma idan ka ba da dama na ganin wayaʼn ka, samuʼn soƴƴaya ya zama abu mai sauƙi.

ADVERTISEMENT

Kar ka zama má-shayi.

ʼYan mata ba su yadda da ma-shayi wanda har ya zama buggage. Buggageʼn mutum yana rashin kunya kuma bá yà da hánkali. Haka maganar sâ ɓá ya da tabbas. Má-shayi yana faɗin abinda ya ke cikin zuciyar sa, kuma ba ya da asiri.

Ka lurá dá gúdúmawa

Idan bayaniʼn ka ko harsheʼn ka ya na bambattawa wuri zuwa wuri, mata ba za su yadda da kai. Ka zama mai barga, ka kauce ma munafinci.

Ka zama mai aminci

ADVERTISEMENT

Idan kai mai aminci ne kuma ka dogara ga magana na ʼyar mataʼn da ke rayuwan ka, mata za su yadda da kai. Ka zama mai dogara domin idan ba ka dogara ba, duk aikin da yi na adalci ya zama banza.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT