ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Hukumar aikin hajji na ƙasa zata hukunta jihohi 3

Hukumar tace jihohin sun saɓawa umarnin da ta bada

Hukumar alhazai na kasa ta tanadi hukunci da zata yiwa jihohi da suka bar mata masu juna biyu zuwa aikin hajji bana.

A bisa rahoto da gidan labarai na muryar Amurka ta ruwaito jihohin da za’a hukunta sune Legas da Kogi tare da Nasarawa wadanda suka kai mata guda-guda zuwa aikin hajjin. Matar da aka kai daga Legas ta yi barin cikinta a Madina, amma matan da aka kai daga jihar Kogi da Nasarawa sun haihu kasancewa cikinsu yakai lokacin haihuwa lokacin da suke aikin hajji.

Shugaban kula da fannin lafiya na hukumar alhazai Dakta Ibrahim Kana, ya ce hukumar tayi bita kuma ta  fadakar cewa kada a bar mace mai juna biyu zuwa aikin hajji saboda wahalar aikin kan iya sa cikin ya zube ko matar ta shiga wani mawuyaciyar hali.

Dakta Ibrahim, yayi kira ga mata masu niyyar zuwa aikin hajji da su guji zuwa idan har suna da juna biyu, domin suna baiwa hukumar Alhazai wahala da kuma baiwa ƙasa ƙunya.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

Top 5 female directors in Nollywood

Top 5 female directors in Nollywood

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 reasons Easter was more fun when we were children

5 reasons Easter was more fun when we were children

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

Here are common things people rarely dream about

Here are common things people rarely dream about

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT