ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

'Idan ba don Buhari ba, da ba zai zama gwamna ba,' APC sun ce

Ƙungiyar ta kuma soki El-Rufai kan wani gajeren saƙo da aka sake, a ciki ya zargi shugaba da cewa bai yi aikin da aka yi tsammanin zai yi ba.

'Idan ba don Buhari ba, da ba zai zama gwamna ba,' APC sun ce

Ƙungiya ta kuma soki El-Rufai kan wani gajeren rubutu da aka sake, a wanda ya zargi shugaban da cewa bai yi aikin da aka yi tsammanin zai yi ba.

Shugaban ƙungiyar APC na Kaduna , Tom Mataimaki Maiyashi, ya yi wanan tsokacin a wata sanarwa.

Ta karanta haka:

"A ra'ayinmu, da ba dan sanin matsayin Shugaban ƙasa da mutunci sa ba, Nasir El-Rufai dã bai zama Gwamnan Jihar Kaduna ba."

ADVERTISEMENT

"Saƙon El-Rufai gabaki ɗaya reni ne, Abun mamaki kuma jahilici ne. Ta yaya Nasir El-Rufai zai rubuta irin wannan takardar zuwa Shugaban kasa a lokacin da ba ya yin komai a jihar Kaduna?

"Ku dubi kwata duk a jihar, ina mamakin cewa wanan shi ne wani alamar ci gaba a jihar. Wani wanda ya yi ikirarin ya fi kowa daraja,  ya ce mana mu je mu hau tsaunin kufena mu yi tsalle idan ba mu gamsu da ya alƙawuran sa ba. har da ce mana mu tururuwa ne da zai iya murkushewa da takalmin sa na karfe

"El-Rufai ya dame mu kuma ya dake mu. Shin irin wannan mutumin ke son gyara Shugaban kasa? Wannan shi ne reni, girman kai da kuma yaudara. ya kamata Nasir El-Rufai  farko ya canza kansa. mutuncin Shugaban kasa ne ta sa shi ya zama gwamna a yau. Malam Nasir el-Rufai ba zai taba zama wani abin koyi na hali da ya dace.

"Saboda haka, gaya wa Shugaba abin da zai yi a cikin gwamnatinsa abun bakin ciki ne. ya kamata a ce shine karshe a cikin masu zargin Buhari.

"Duk abin da gwamnatin Jihar Kaduna ke biɗa ake basu. Daga kudin Paris kulob da aka maida  zuwa kuɗin jihohi. El-Rufai ba nuna komai ba game da waɗannan kudin ba,  banda kuɗin asusun  tarayyar gwamnati.

ADVERTISEMENT

"Babu abun nuna abun yabo a cikin abun da Kaduna ke samu daga gwamnatin tarayya. El-Rufai ya gaza samun nasara, A cikin wannan tunanin ya rubuta wannan sakon, saboda ya na tunanin yafi kowa fahimta.

Sanatan Jihar Kaduna , Shehu Sani ya kuma soki El-Rufai saboda saƙon, kuma ya kwatanta gwamnan a matsayin mara tabbas,munafuki.

El-Rufai ya ce, a ranar Alhamis, Afrilu 7, 2016, Buhari ne ya tilasta shi ya tsaya takara ga gwamnan jihar.

Sani ya kuma ce, an tilasta shi da rabuwa da niyar sa na zama gwamna domin El-Rufai Buhari ya zaɓa.

Enhance Your Pulse News Experience!

Get rewards worth up to $20 when selected to participate in our exclusive focus group. Your input will help us to make informed decisions that align with your needs and preferences.

I've got feedback!

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT