ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

kalli sabon bidiyon wakar 'Gudu' wanda mawaki yayi da M.I

Classiq yayi wakar cikin harshen hausa tare da sannanen mawakin hip-hop M.I

Anyi wakar cikin harshen hausa kuma tana dauke da kidin zamani da salon hip-hop.

Abun mamakin game da wakar shine ganin yadda M.I yake wake cikin yaren hausa wanda mafi yawancin jama'a basa ganin shi yana yi.

Kalli bidiyo don nishadi da farin ciki.

Enhance Your Pulse News Experience!

Get rewards worth up to $20 when selected to participate in our exclusive focus group. Your input will help us to make informed decisions that align with your needs and preferences.

I've got feedback!

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT