Bikin fitar da gwarzaye na masana’atar shirya fina-finai daban daban na kasar Nijeriya wanda Citypeople ta gabatar da daren ranar lahadi 8 ga watan Octoba a garin Legas
ADVERTISEMENT
Hotunan Jaruman Kannywood da suka amshi lambar yabo
Umar M.Sheriff ya samu lambar yabo shima
Ga jerin jaruman Kannywood da suka amshi lambobin yabo sanadiyar bajirtansu a cikin fina-finai na wannan shekara
Ali Nuhu
Aminu Sheriff Momo
ADVERTISEMENT
Aminu Sheriff Momo ya amsa gwarzon shekara
Ahmed Lawan
Ahmad Ali Nuhu
Kamal S.Alkali
Rashida Labbo
ADVERTISEMENT
Umar M.Sheriff
Ibrahim Daddy
Hajara Isa
Sani Sule Katsina
JOIN OUR PULSE COMMUNITY!
ADVERTISEMENT
Eyewitness? Submit your stories now via social or:
Email: eyewitness@pulse.ng
ADVERTISEMENT