ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Za mu yi saurin aikata tsare-tsaren albashi mafi ƙaranci

Buhari ya ce yana sane da cewa koma bayan tattalin arziki a ƙasar yana da babbar jiɓinta ga samun halayyar dangantaka na masarrafa.

Za mu yi saurin aikata tsare-tsaren albashi mafi ƙaranci

Gwamnatin tarayya ta tabbatar da ma'aikatan Najeriya cewa za ta yi saurin aikatar da sabon Albashi mafi karanci.

Shugaba Muhammadu Buhari ya ba da tabbacin a Abuja a ranar Litinin, Mayu 1, a wani saƙo ga ma'aikata don Zanen "ranar Mayu 2017".

Wannan shekaran sunan taron " dangantar aiki a koma bayar tattalin arziki: Kima."

Buhari ya ce "Ina farin cikin sanar da ku cewa Gwamnati na tunanin tsarin da ke ɗauke cikin rahotan kwamitin fasaha, da aka mike a Afrilu 6, 2017.

ADVERTISEMENT

"Gwamnati za ta ɗauki matakan da suka dace wajen auwatar da shawarwarin da jigon kwamitin gwamnati /aiki kamar yadda ya dangantaka da seti na sabon kwamitin albashi mafi ƙaranci na ƙasa.

"Wannan shi ne domin rage rashin jin daɗi a halin yanzu da ajin masu aiki ke samu a Nijeriya.

"Ina son in tabbatar muku cewa gwamnati za ta ci gaba da gyara yawancin mutanen Najeriya, kuma mafi muhimmanci samar da jin daɗin duk ma'aikatan Najeriya."

Buhari ya ce yana sane da cewa  koma bayan tattalin arziki a ƙasar yana da babbar jiɓinta ga samun halayyar dangantaka na masarrafa.

Ya ce, wannan ya taso ne saboda  koma bayan tattalin arziki a kan sa na a matsayin "karancin sarrafa"

ADVERTISEMENT

Shugaba ya Jera sakamakon a matsayin ma'aikatan da suka rasa aiki, da kuma kulle wuraren aiki domin babban kuɗin yin kasuwanci.

Ya ƙara cewa, rashin sa ido, da ba da kwangila ba tare da izini ba,  sakamakon rashin jin dadin ma'aikata duk na cikin wadannan kalubale.

A cewar shi, a fuskar waɗannan rikicin wanda baza a guje wa aukuwarsa ba, da ma'aikata sun nuna balaga da fahimta.

“na gaishe ku saboda da babban kishin ƙasa da biyayya ga ƙasar mu," ya ce.

Buhari duk da haka, ya kira ma'aikatan Gwanati da duk mai mutanen aiki da cewa su haɗa kai domin cire ƙasar daga koma bayan tattalin arziki.

ADVERTISEMENT

Saboda haka, ina kiran masu tsarin aiki su cigaba da haɗa kai da wannan gwamnatin da haɗa kai domin tattauna rikici.

"Yau, mu na tsaye da ma'aikata a kowane wuri a duniya domin tunawa darajar wannan ranar a  tarihi da ya zana juyin tattalin arziki a ƙasashe da kuma jin daɗin ajin ma'aikata.”  ya ƙara cewa.

Ya kuma jinjina masu tsarin aiki, saboda goyon bayan su da kuma ƙarfafa gwiwar gwamnati a yaƙin ta da cin hanci da rashawa.

Ya ce "yarjejeniya ta na yaƙi da cin hanci da rashawa babu ja. Dole ne mu yi yaƙi da cin hanci kafin ta hallaka mu."

“A maganar gaskiya, Ma'aikata ya kamata suke gaban tsarin tafiyad da  busa mabusa na wannan gwamnatin”

ADVERTISEMENT

Shugaba ya kira mutane da biɗar goyon baya da haɗin kai, da ƙara cewa gwamnatin na ƙoƙarin mayar da girma.

Enhance Your Pulse News Experience!

Get rewards worth up to $20 when selected to participate in our exclusive focus group. Your input will help us to make informed decisions that align with your needs and preferences.

I've got feedback!

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT