ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Shugaba Buhari ya soke zaman majalisar zartarwa na wannan makon

Shugaban zai sa hannu ga kasafin bana rabar laraba 20 ga watan Yuni

Hakan ya biyo bayan sanarwar da hadimin sa, Femi Adeshina, ya fitar wa manema labarai makon da ya gabata.

Kamar yadda sanarwar ta bayyana, shugaban zai sa hannu ga kasafin ranar Laraba 20 ga watan Yuni.

Tun a cikin watan Mayu majalisa dokoki ta tura kundin kasafin zuwa ga shugaban bayan da yan majalisar suka sa hannu.

ADVERTISEMENT

Asali, tun a cikin shekarar 2017 shugaban ya mika kasafin kudi na tiriliyan N8.612, sai dai yan majalisar sun kara kudin da biliyan N508 inda daga bayan adadin kudin ya tashi a kan tiriliyan N9.12.

Yayin mika kasafin, shugaban ya bayyana cewa kasafin na bana zai fi na bara kuma ana kyautata zato bana za'a samu kyawawan ayyuka.

Enhance Your Pulse News Experience!

Get rewards worth up to $20 when selected to participate in our exclusive focus group. Your input will help us to make informed decisions that align with your needs and preferences.

I've got feedback!

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT