ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Osinbajo na magana da shugaban kasa kulli yaumin - Lai Muhammed

A kwanan baya shugaba Muhammadu Buhari ya umurci mukaddashin sa da sa hannu na kasafin kudin bana.

President Muhammadu Buhari

Ministan labarai Lai Muhammed ya ruwaito cewa shugaba muhammad Buhari da mukaddashin sa suna sadarwa.

Wanan bayani ya fito bayan tsohon soja na kasar biritaniya Eric Joyce yayi kira ga shugaban da ya nuna alamar cewa yana raye.

Muhammed ya kara da cewa shugaban yana sane da ayyukan da Osinbajo keyi kuma akwai yarda sakanin su.

Dangane da kukan da yan najeriya keyi na ganin canji, ministan yace wanan ba muradin gwamnatin Buhari bane a halin yanzu.

ADVERTISEMENT

Ta bakin Mohammed; “ hakika akwai sadarwa tsakanin shugaban kasa da mukaddashin sa kuma yana sane da duk ayyukan da mukaddashin keyi don akwai yarda tsakanin su.

“Na fada a wurare da dama cewa makasudin gwamnati a halin yanzu shine ganin cewa akwai zaman lafiya don inganta harkan kasuwanci da yaki da zurmi da cin hanci don su zasu taimaki kasar ta kaii matsayin da ya kamata. Maganara canji zata zo daga baya.”

Ana iya tuna cewa Shugaba Buhari ya ba mukaddashin sa takobi a hannu dangane ga kasafin kudin bana.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

Top 5 female directors in Nollywood

Top 5 female directors in Nollywood

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 reasons Easter was more fun when we were children

5 reasons Easter was more fun when we were children

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT