ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Dan Majalisa Abdulmumin Jibrin yana zargin barazana

Ɗan Majalisa Abdulmumin Jibrin ya tsere zuwa Ingila domin tuhuma da tsoron hatsarori.

Abdulmumin Jibrin

Dan majalisa Abdulmumini Jibrin ya rantse cewa ba zai taba dawowa a ƙasar Najeriya idan gwamnati ba ta ɗauki mataki akan kiyaye da amincin sa. Ya yi wannan bayani a ingila bayan a firgita shi.

Jibrin shi ne mai wakiltar da mutanen zasu na Kiru-Bebeji a Jihar Kano.

Kungiyar Kafofin watsa labaru sun yi masa gayyata domin karɓan lambar yabo a biki wanda aka haɗa a ƙasar Ingila.

ADVERTISEMENT

Yan Majalisa sun yanke shawara na dakatar da Abdulmumini Jibrin, bayan ya zargi Shugaban Majalisar Wakilai-Yakubu Dogara-tare da babban jamiʼan majalisa akan rashawa, zamba da laifin muzguna na  kasafin kudi na shekara 2016 wanda ya shafi offishin su.

Jibrin ya yi hira da ʼYan gidan jarida na BEN TV a garin landan. Ya bayyana cewa ya tsinkayi barazana daga abokan aiki a majalisa domin matakai wanda ya ɗauka na fallasad da wakilai masu cin hanci da rashawa.

Abdulmumin ya yi zargi cewa Yakubu Dogara, Yusuf Lasun, Alhassan Doguwa, da Leo Ogor suna motsan wani Wakili mai suna Herma Hembe domin a sace shi ko iyalinsa.

Wannan ɗan Majalisa ya yi bayani cewa shirun da Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari yayi a farko, alheri ne domin idan ya yi sharhi tun daga farko, za a yi jifar cewa yana tsokanan su da Jibrin domin takura ma Shugabancin Majalisar Wakilai.

Sai ya ba da shawara cewa yanzu lokaci ya yi dadai na ɗaukan mataki da kuma magana akan waɗanan abubuwan da yake faruwa.

ADVERTISEMENT

Jibrin ya yi sanarwa cewa ya rubata wasiƙa zuwa ga shugaban ƙasa domin neman tattaunawa da shi akan babbar zamba wanda aka saka cikin littafai na kasafin kudin ƙasa na shekara 2016.

Ya faɗa cewa kusan ayyuka masu zamba dubu biyu mai kudi N284 biliyan aka saka. Ya rantse cewa zai cigaba da bada muryansa akan wannan zamba.

Wakili Herman Mebe ya amsa cewa wannan zargi na Abdulmumin Jibrin yana ba shi dariya, kuma yana wauta da shiririta.

Ya yi imani cewa Jibrin ya gudo daga Najeriya domin kauce wa ʼyan doka masu neman sa.

Ya ƙara bayani cewa yana tabbatar da cewa hannun doka zai kama shi duk inda yake a duniya.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

Top 5 female directors in Nollywood

Top 5 female directors in Nollywood

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 reasons Easter was more fun when we were children

5 reasons Easter was more fun when we were children

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT