ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Wanda hukuma ke nema ruwa a jallo yanada katin kasa na kasar Amurka banda ta Nijeriya

Yayin da ya gabatar da kansa gaban kwamitin yan majalisar wakilai dake bincike akan batun Abdulrasheed Maina ranar alhamis 30 ga watan Nuwamba domi bada amsar wasu tambayoyi Babandede ya sanar cewa Maina nada takardar kasar Amurka.

Yace maina yana da takardu uku na fita kasar waje amma na farko wanda shine asali wanda yake fita dashi kasar waje adadin kwanakin ta ya kare kuma yana da wani wanda ranar karewar shi sai cikin 2018 hakazalika akwai na kasar Amurka a hannun shi.

"Banda Nijeriya Maina dan kasar Amurka ne. Yana da takardar fita kasashen waje na Amurka wanda zai kai 26 ga watan Agusta na shekara 2022 kafin ya tashi aiki.

Duk a zaman sauraro da kwamitin keyi wanda dan majalisa Aliyu Madaki ke jagoranta, ministan kudi Kemi Adeosun tayi watsi da labarin dake yawo mai cewa har yanzu Maina na albashi duk da cewa an sallame shi.

ADVERTISEMENT

Shima babban jami'i dake kula da kudade na kasa Ahmed Idris yayi watsi da labari mai cewa tsohon shugaban hukumar fansho ya cigaba da amsar albashi duk da cewa an kore shi daga aiki tun cikin shekara 2013.

Laifin Abdulrasheed Maina

Ana neman Maina bisa ga zargin wawure naira biliyan biyu na hukumar fansho sanda yake aiki a hukumar karkashin mulkin tsohon shugaban kasa.

Bayan haka labarin Maina ya kara kumari bayan labari ya yad na cewa an dawo dashi aiki duk da laifin da ake neman tuhumarsa dashi.

Don haka shugaba Muhammadu Buhari ya tattauna da wasu ministocin sa domin tattaunawa akan yanda aka mayar dashi aiki.

ADVERTISEMENT

Shi dai Maina ya musanta wannan zargin da aka yi masa kuma yana neman shugaba Buhari ya saurare shi domin kawar da wannan zargi inda yace yana da takardu da zai taimaka wajen gano wasu kudade da aka sata daga gwamnati.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

Top 5 female directors in Nollywood

Top 5 female directors in Nollywood

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 reasons Easter was more fun when we were children

5 reasons Easter was more fun when we were children

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT