ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Hukumar EFCC ta kama tsohon sakataren gwamnatin tarayya

Rahotannin sun nuna cewa Anyim yana karban horo mai tsanani daga jami'an hukumar

Hukumar dake yaki da masu yima kasa zagon kasa ta EFCC ta kama tsohon sakataren gwamnati tarayya Anyim Pius Anyim.

Bisa ga labarin da jaridar Sahara reporters ta fitar, an kama shine bisa ga zargin badakalar kwangilar gina garin Abuja centinery City.

A cikin watan maris na 2017 kwamitin majalisar dokokin kan lamuran birnin tarrayya tayi kira na a tuhume tsohon sakataren gwamnatin tarayya da tsohon ministan Abuja sanata Bala Muhammed bisa ga yin almundahana da kwangilar.

A kwanann baya ma kungiyar yan kabilar Ibomazaunin kasashen waje tayi kira ga Shugaba Muhammadu Buhari da yayi bincike akan batun Anyim Pius Anyim.

ADVERTISEMENT

Rahotannin sun nuna cewa Anyim yana karban horo mai tsanani daga jami'an hukumar.

Takaitaccen tarihin Sa

Anyim Pius Anyim shine sakataren gwamnatin tarayya a zamanin mulkin tsohon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan.

Kafin ya zama sakataren gwamnati, ya kasance dan majalisar dattawa mai wakiltar jihar Ebonyi karkashin jam'iyar adawa ta PDP.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

Top 5 female directors in Nollywood

Top 5 female directors in Nollywood

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 reasons Easter was more fun when we were children

5 reasons Easter was more fun when we were children

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT