ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

An kama mutum uku kan kashe-kashe da ya faru a Zamfara

A wata sanarwa da kakakin hukumar CSP Moshood Jimoh ya sa hannu, hukumar ta sanar cewa wadanda aka kama suna bada hadin kai wajen cigaba da bincike kan aika-aikar da ya faru.

A wata sanarwa da kakakin hukumar CSP Moshood Jimoh ya sa hannu, hukumar ta sanar cewa wadanda aka kama suna bada hadin kai wajen cigaba da bincike kan aika-aikar da ya faru.

Wadanda aka kama sun hada da Halilu Garba mai shekara 45 da Zubairu Marafa mai shekara45 da Nafi’u Badamasi mai shekara 40.

Za'a gurfanar dasu gaban kotu bayan kammala bincike kamar yadda kakakin hukumar ya sanar.

Wannan kamu ya faru bayan baban sufeton yan sanda Idris Ibrahim ya tura wasu dakaru zuwa jihar domin dakile hare-hare dake faruwa a jihar.

ADVERTISEMENT

Enhance Your Pulse News Experience!

Get rewards worth up to $20 when selected to participate in our exclusive focus group. Your input will help us to make informed decisions that align with your needs and preferences.

I've got feedback!

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT