Sanata mai wakiltar jihar Kogi ya sanar da haka a shafin sa ta kafar sada zumunta.
An kama dan majalisa hanyar shi zuwa kasar waje
Tun ba yau ba hukumar yan sanda ke neman sanatan bisa zargin da wasu yan fashi suka yi na cewa shike mara masu baya wanda shi sanatan ya musanta
Ya rubuta "Yanzu nan wasu jami'an tsaro suka kama ni a filin jirgin sama na Nnamdi Azikwe hanya ta na zuwa kasar Morroro domin gudanar da aiki wanda gwamnatin tarayya ta dauki nauyi".
Tun ba yau ba hukumar yan sanda ke neman sanatan bisa zargin da wasu yan fashi suka yi na cewa shike mara masu baya wanda shi sanatan ya musanta.
Yan fashin sun bayanna hakan yayin da aka gabatar dasu gaban jama'a a farfajiyar hukumar yan sanda.
Kan wannan dalilin kakakin yace yan sanda zasu kama shi don kare kanshu bisa zargin da aka yi masa.
JOIN OUR PULSE COMMUNITY!
Eyewitness? Submit your stories now via social or:
Email: eyewitness@pulse.ng