ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Ina son kaso 60 na duk wani tsarin tallafi ya kasance ma mata

Gwamnan yayi bayani cewa mata na inkari da mawuyacin hali mussaman a kauyuka inda suke taka rawar ciyar da iyali.

Aminu Masari

Gwamnan jihar katsina yayi kira ga yan siyasa da sauran ƙungiyoyin aikace aikace wajen tallafa wa mutane da su ware aƙalla kaso 60 ma mata.

Yayi wannan bayani ne a wani bikin ƙaddamar da kayan tallafi a karamar huƙumar Bakori wanda dan majalisa mai wakiltar Bakori/Danja yayi.

Kayan sun ƙunshi motoci 30, acaba 100, keken dinƙi 70 da kayan generator 20.

Gwamnan ya bayyana cewa mata na inkari da babban aiki don taimaka ma karatun yaran su da sauran taimaƙon gida da suke yi. Yace mata na taka rawar gasƙe wajen taimaƙa ma iyalin su fiye da maza.

ADVERTISEMENT

Gwamna Masari ya yaba aikin da Hon.Tukur yayi kuma yana  kira ga sauran yan majalisa da suyi ƙoyi da wannan aikin nasa ƙamar yanda manifesto din jam’iyar APC yace da kuma alƙawullan da suka yi wajen neman ƙuri’u.

Yayi kira ga huƙumar jam’iya da su tabbatar da adalci ma kowani dan jam’iyar (sabo ko tsoho), inda yace mutane da dama na son dawowa jam’iyar a fadin kasan har ma da kananan huƙumomi kuma ayi maraba da su ba su ware wasu don dadewar su a jam’iyar.

Shi Hon. Tukur yace wandanda suka ci amfanin wannan tallafin sun ƙunshi mutane da dama a anguwanni 22 daƙe cikin mazabar shi kuma yace ita wannan tallafin tun ba yau ba aka fara, mutane da dama sun ci moriyar aiƙin.

Shugaban jam’iyar APC na jihar Alhaji Shitu Shitu ya nuna farin ciƙin shi inda shima ya kara kira ga sauran yan majalisa da ƙwaiƙwayi wannan aikin da Hon.Tukur yake.

Wasu da suka ci moriyar wannan tallafin kamar Sahabu Bade, Haruna Garba, Garba Tandama da Hauwa Iro, sun nuna farin ciƙin su suka kara da cewa shi dan majalisan yana taimaƙa ma mazabar sa ƙamar yanda suƙe tsammani.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

Top 5 female directors in Nollywood

Top 5 female directors in Nollywood

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 reasons Easter was more fun when we were children

5 reasons Easter was more fun when we were children

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT