ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Mijina yana samun lafiya kuma yana gab da dawowa Naijeriya

Fadin wannan sakon ya haifar da kabbarori a tsakanin musulmai da dama, inda suke gode wa Allah game da lafiyar shugaba Buhari.

Aisha Buhari returns to Nigeria after seven days with President Buhari

Uwar gida, Aisha Buhari a wani rehoto ta bayyana cewa shugaba Buhari yana samun lafiya yanda ya dace kuma yana gab da dawowa nan ba da dadewa ba.

Shugaba Buhari ya koma birnin landan bakwai ga watar mayu dan neman karin lafiya.

A farko dai yayi kwana 49 a birnin landan don warkar da wata cutar da bamu da matsaniya akan ta.

Aisha buhari ta hadu da mijinta a birnin landan kwana biyar baya.

ADVERTISEMENT

Tayi magana ne ta hanyar babban mataimakin ta na tafiyar da wata masana’anta ta musamman wato Hajo Sani, a wata muhadara na Ramadan da kungiyar Ansar-ud-deen Society of Nigeria (ADS) take shiryawa a ko wace shakara.

"mijina yana samun lafiya kuma nan ba da jimawa ba zai dawo’’, ta ruwaito da cewa

"ina ma yan naijeriya godiya game addou’in su ga mijina, ina roko da kada ku dakatar da addou’in.’’

Wannan sakon ya sa al’umar dake wurin suka yi kabbara har so uku.

Ta kara da cewa “shugaba buhari zai dawo nan ba da jimawa ba kuma ina sa rai da inyi bikin sallar Eid a masallacin ADS dake Maitama. Yanda takeyi tun kafin ta kai matsayin da take yanzu.’’

Enhance Your Pulse News Experience!

Get rewards worth up to $20 when selected to participate in our exclusive focus group. Your input will help us to make informed decisions that align with your needs and preferences.

I've got feedback!

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT