ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Addua kadai zai taimaka wajen kawo karshen ta'adanci a kasa

Tsohon shugaban kasan ya bayyana hakan yayi adduar neman sauki a yankin arewa maso gabas da aka gudanar a garin Maiduguri

Tsohon shugaban na zamanin mulkin soldier ya  bayyana hakan yayi adduar neman sauki a yankin arewa maso gabas da aka gudanar a garin Maiduguri ranar lahadi 25 ga wata.

A cewar shi addua kadai zai iya sauya miyagun aikin gurbatattun yan fulani makiyaya zuwa aikin alkhairi.

Gowon ya kara da cewa yin addua shine babban abun dogara da zai taimaka wajen wanzar da ta'adanci a kasar.

"Ina mai tabbatar maku cewa karfin addua baya misaltuwa. karfin ta ya wuce na harsashi da bindiga. Don haka ba hanyar da zai taimaka face yin addua. Allah kadai zai iya sauya abun dake zukatansu daga mummuna zuwa na kirki" Yace.

ADVERTISEMENT

Tsohon shugaban ya jaddada cewa yin haka ya fada akan musulmai da kiristoci baki dayan su domin kawo karshen kalubalen da ake fama da ita a kasar.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

Top 5 female directors in Nollywood

Top 5 female directors in Nollywood

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 reasons Easter was more fun when we were children

5 reasons Easter was more fun when we were children

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT