ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Ashe Fati Washa masoroyaciya ce?, kalli yadda Adam Zango ya tsorartar da ita

Zango ya nemi ya tsorartar da ita yayin da hau saman doki domin domin aiwatar da aikin da ya kamata tayi cikin wata sabuwar fim da direkta Hassan Giggs ke shiryawa mai take "Sadauki".

Zango ya nemi ya tsorartar da ita yayin da hau saman doki domin domin aiwatar da aikin da ya kamata tayi cikin wata sabuwar fim da direkta Hassan Giggs ke shiryawa mai take "Sadauki".

Cikin wasa da dariya jarumin yake bugun dokin da jaruma ta hau sukuwa amma lamarin dukar ya bata tsoro domin bata son dabbar ya firgata har ya tsere ya kwala ta a kasa.

Duk da cewa ta roke shi da ya daina, Adam Zango ya cigaba ganin yadda lamarin ke sanya masu aiki a saiti dariya.

ADVERTISEMENT

Abun ya kai har inda ta nemi tayi kuka duk da nanatawar da ake ta mata na cewa babu abun da zai faru da ita domin dokin ba zai kufce ba balle ya firgita sanadiyar dukar da Zango keyi.

Sai dai daga ganin yadda saitin wannan sabuwar  fim da ake shiryawa ana iya ganin cewa jarumai da ma masu aikin saitin suna kaba-ka-lashe a wajen domin ana aiki ana hada da dan nishadi.

Enhance Your Pulse News Experience!

Get rewards worth up to $20 when selected to participate in our exclusive focus group. Your input will help us to make informed decisions that align with your needs and preferences.

I've got feedback!

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT