ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Sarkin Kano ya ƙaryata cewa ya kashe N6bn tun 2014, ya ce kawai N2.9bn aka kashe

Sanusi ya yi musun ta hanyar Walin Kano, Alhaji Mahe Bashir Wali da ya yi magana a taron maneman labarai a gidan sarki a ranar Litinin, Afrilu 24.

___6538139___https:______static.pulse.com.gh___webservice___escenic___binary___6538139___2017___4___16___22___Emir-Kano-Sanusi-Lamido

Sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi ya musanta rahotannin cewa ya kashe N6 biliyan a kuɗin sarauta tun da ya zama sarki a 2014.

Sanusi ya yi musun ta hanyar Walin Kano, Alhaji Mahe Bashir Wali da ya yi magana a  taron maneman labarai a gidan sarki a ranar Litinin, Afrilu 24.

Wali ya kuma ce Sarki ya kashe biliyan N2.9 kawai tun 2014 ya kara cewa Sanusi ya yi gadon N2.9 biliyan (daidai N2.895,165,43.77) daga wanda ya gada, Ado Bayero.

A halin yanzu, BBC sun bayar da rahoton cewa hukumar korafin jama'a na Jihar Kano na binciken Emir Sanusi da zargin cin hanci da rashawa.

ADVERTISEMENT

Shugaban Hukumar, Mmuhyi Magaji Rimin-Gado ya gaya wa BBC cewa Ana binciken Sarkin saboda korafi da yawa cewa ya na kashe kuɗiin a banza.

Rimin-Gado ya ƙara da cewa an kirawo manyan jami'an gidan sarki zuwa tambaya.

Sanusi a kwanakin nan ya soki Gwamnati don ƙarban aron biliyan $2 daga China domin tafiyad da aikin jirgin kasa.

Muna da gwamnoni, sai su je China su zauna wata daya suna yawo, me suke dawowa da shi, bashi" Sarkin ya ce a ranar laraba, Afrilu 5, a lokacin taron a Kaduna.

“China za su ara maka biliyan $1 domin gina hanyar jirgin ƙasa, idan aka yi aikin, ma su aikin daga China, Jiragen daga China za a kawo, injunan jiragen daga China, Aikin daga China, Direban ma dan China.”

ADVERTISEMENT

“A ƙarshe, ta yaya ya amfana ku? Ɗan ƙasar ka zai hau Jirgin ƙasa, a Jiha a Arewa na Najeriya kamar Kano ko Katsina, ina za ka je? ba za ka je yin aiki ba, ba makaranta za ka ba, ba noma za ka je yi ba, kun ari kuɗi daga China domin ƴan ƙasar ku su hau zuwa bikin aure da bikin suna.” ya ƙara cewa.

Sanusi ya kuma soki gwamnatin tarayya domin aron kuɗi ba tare da tunani ba, ya ƙara cewa a halin yanzu na tattalin arziki ba zai yi aiki ba.

Masu bincike duk da haka sun faɗa wa BBC cewa su na da Shaidar kashin kuɗin banza, tare da ƙaryata cewa fasadin siyasa ne.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

Top 5 female directors in Nollywood

Top 5 female directors in Nollywood

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 reasons Easter was more fun when we were children

5 reasons Easter was more fun when we were children

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

Here are common things people rarely dream about

Here are common things people rarely dream about

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT