ʼƳar Shugaban Ƙasa za ta yi aure a ranár 2 ga watan Disambar, 2016
Zahra Buhari da Ahmed Indimi za su yi aure cikin makonni.
Za su yi aure cikin wata mai zuwa.
Jaridan Naij sun faɗa cêwa, za a yi biki cikin zaren jiki.
Za á gayyacé ʼƴan uwa da abokansa na Zahra da Ahmed.
Zahra ta yi digiri na Microbiology (waton ilimin halittu kanana) a Jamiʼar Surrey na Ƙasar Ingila.
Ita cê jakadan SCAF, wani ƙungiya mai fuskatarwa da kuma rage amosanin jini.
Ahmed Indimi, shi ne ɗan biloniya Muhammed Indimi. Shi ne daréktán kasuwanci a kamfanin mai na Oriental Energy Resources.
Idan waɗanan rahotanni lallai ne, za a yi bikin a kwana tara daga lokacin wannan wallafi.
Muna yi ma Ahmed da Zahra fatar Alheri a yayin da sun shiga wani sabon lokaci a rayuwar su.
JOIN OUR PULSE COMMUNITY!
Eyewitness? Submit your stories now via social or:
Email: eyewitness@pulse.ng