ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Wasu yan bautar kasa samu hatsarin mota mai ban tsoro

cikin wadanda hattsarin ya shafa akwai mata

Ranar laraba 30 ga watan agusta ne wasu yan bautan kasa na NYSC suka samu hatsari a hanyar su zuwa wajen gabatar da aikin bautan kasa.

Daya daga cikin wadanda hatsarin ya shafa Kacci Ajike ya bayyanar da haka a shafin sa na facebook.

A bayanin sa Kacci ya sanar cewa motar ta juya har so uku, shi dai bai ji rauni ba amma wasu daga cikin yan tawagar sun ji rauni kamar yadda za'a gani a hotunan da ya sako.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT